KAUNAR KA - Daniel Francis

Share on these Platforms
95
by DANIEL MAMZA, 4 weeks ago.
0
KAUNAR KA - Daniel Francis
KAUNARKA INTRO: Ni sabon halitane Yesu ya wanke Zunubaina Na zoma tsap A gareshi CHORUS Kaunarka ya wuce masali Kazoo duniya domina Jininka ya wankeni yesu Aiherinka baiyaka VERSE Ka mutu domina Zunubaina ka wankesu Daukaka ga allah na sama Domin ni sabon halitane (2x) Interlude VERSE 2 Yesu Mai Cetona Yabo Da Girma Duk Nakane Har Abada, Zan Yabeka Yesu Nagode (2x) CHORUS
Facebook Comments
Comments | Add yours
  • No comments found

RELATED POSTS